Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
JEHU
JEHU
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Jehu Wakili Joseph
Jehu Wakili Joseph
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Jehu kida
Jehu kida
Producer

Lyrics

Mmm mmm mmm
Uhh uhh uhh
Oh yeah yeah
Kaunar ka tafir ruwan zuma
Yesu mai ceto na
Kana biyan bukata na
Kulum kulum
Kaunar ka tafir ruwan zuma
Yesu mai ceto na
Kana biyan bukata na
Kulum kulum
Blessings like a shower
Each and every hour
I know no be by my power yeah
Uhmm uhmm
Blessings like a shower
Each and every hour
I know no be by my power yeah
Uhmm uhmm
Yesu daga ciki har waje ka gane ni
Ina yi kira ka amsa min
Ina kwapsa ka yafe min
Sanna duka awaye ka share min
A lokoci da dama
Mi agu sa na nan
Aguh da dama
Tsafe, rana da rai uba na
Kaunar ka baya kyalai ni
In fama
Yesu ka na lura da ni
Mai ta da ni
Kullayomi ka na nan da ni
Ba ka taba yashe ni ba
Ba ka taba kyalai ni
So ko mun tafiya bisa
In war mutuwa
Tsoro ba ya buga zuciya
Domin mun san taro ka na nan a ko ina
Yeah yeah yeah yeah
Yesu daga ciki har waje ka gane ni
Ina yi kira ka amsa min
Ina kwapsa ka yafe min
Sanna duka awaye ka share min
A lokoci da dama
Mi agu sa na nan
Aguh da dama
Tsafe, rana da rai uba na
Kaunar ka baya kyalai ni
In fama
Yesu ka na lura da ni
Mai ta da ni
Kullayomi ka na nan da ni
Ba ka taba yashe ni ba
Ba ka taba kyalai ni
So ko mun tafiya bisa
In war mutuwa
Tsoro ba ya buga zuciya
Domin mun san taro ka na nan a ko ina
Oooh kaunar ka ah
Kaunar ka tafir ruwan zuma
Yesu mai ceto na (yesu mai ceto na)
Kana biyan bukata na (kana biyan bukata na)
Kulum kulum (kulum, kulum)
Kaunar ka tafir ruwan zuma
Yesu mai ceto na (yesu mai ceto na)
Kana biyan bukata na
Kulum kulum
Blessings like a shower (blessings like a shower)
Each and every hour (each and every hour)
I know no be by my power yeah (I know no be by my power)
Blessings like a shower (blessings like a shower)
Each and every hour (each and every hour)
I know no be by my power yeah (I know no be by my power)
Kaunar ka
Kaunar ka tafir ruwan zuma
Yesu mai ceto na
Kana biyan bukata na
Kulum kulum
Kaunar ka tafir ruwan zuma
Yesu mai ceto na
Kana biyan bukata na
Kulum kulum
Blessings like a shower
Each and every hour
No be by my power yeah
Blessings like a shower
Each and every hour
I know no be by my power yeah
Blessings like a shower
Each and every hour
I know no be by my power yeah
Blessings like a shower
Each and every hour
I know no be by my power yeah
Uhmm uhmm
Written by: Attah Ivoh, Jehu Wakili Joseph
instagramSharePathic_arrow_out