album cover
Aya Aya
60,924
Pop
Aya Aya was released on April 30, 2022 by Jita Record as a part of the album Aya Aya - Single
album cover
Most Popular
Past 7 Days
01:00 - 01:05
Aya Aya was discovered most frequently at around 1 minutes into the song during the past week
00:00
00:15
00:40
00:45
01:00
01:10
02:40
00:00
03:16

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Ali Jita
Ali Jita
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ali Jita
Ali Jita
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Don Adah
Don Adah
Producer

Lyrics

La-la-la-la-la-la-la-la
Uhm-uhm-uhm-uhm-uhm-uhm-uhm-uhm
La-la-la-la-la-la-la-la
Ha-ha-ha-ha-ha (Don Adah)
Soyayyar da nake miki ban canza ba
Ko me za su faɗa miki ba shi ne ba
Ina sonki
Dare da rana
Cikin raina
Da ke na kwana
Rabin raina, zinariyata
Kin zamto jinin jikina
Ki yarda da ni na ba ki ƙauna
Na ba ki ƙaunata
Ki yarda da ni na ba ki soyayya
Na ba ki soyayya
Gaya mini damuwarki
Fata kullum na ganki
Gaya mini me yake damunki
Gaya mini wa yake damunki
Na yarda da ke ki yarda da ni ba na son gaugawa
Suna ta faɗa ke kyakkyawa ce kuma son kowa
Ni da zan samu, fatana in aure ki
Sai ki sha kuruminki, maƙiya za su yi mamaki
Zancenki daban, muryarki daban, kallonki daban
Adonki daban, tafiyarki daban, takunki daban yake
Aya aya mai nono
Aya aya mai nono
Oya oya mai nono
Aya aya mai nono
Na ce kia kia mai nono
Aya aya mai nono
Oya oya mai nono
Aya aya mai nono
Gidanmu ba a kaɗa nonon shanu
Lale hu wa lale
Gidanku ba a kaɗa nonon shanu
Lale hu wa lale
My dream girl, I love you just the way you are
Sweet melody, I love the way you make me sing
I wanna be close to you
Closer than your eyes
I wanna be close to you
Closer than your skin
The butter on my bread o, the sugar in my tea o
The butter on my bread o, the sugar in my tea o
Aya aya mai nono
Aya aya mai nono
Oya oya mai nono
Aya aya mai nono
Na ce kia kia mai nono
Aya aya mai nono
Oya oya mai nono
Aya aya mai nono
Gidanku ba a kaɗa nonon shanu
Lale hu wa lale
Gidanmu ba a kaɗa nonon shanu
Lale hu wa lale
La-la-la-la-la-la-la-la
Uhm-uhm-uhm-uhm-uhm-uhm-uhm-uhm
La-la-la-la-la-la-la-la
Ha-ha-ha-ha-ha
Written by: Ali Isah Jita
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...