Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Samap2
Samap2
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Samuel Moses Bala
Samuel Moses Bala
Songwriter

Lyrics

HANU KA MU KE
Yi nufin ka akai na
Yi nufin ka akan mu
Yi nufin ka a kai naaaaaaaaa
Yi nufin ka a kan mu
Uba a hanu ka nake
A hanu ka nake
Yi nufin ka a kai na
Uba a hanu ka muke
A hanu ka muke
Yi nufin ka a kan mu
Uba a hanu ka nake
A hanu ka nake
Yi nufin ka a kai na
Uba a hanu ka muke
A hanu ka muke
Yi nufin ka a kan mu
Kokari na ya kasaaa
Karfi na ya kasaaaa
Wayo na ya kasaaaa
Uba a hanu ka nake
Kokarin mu ya kasaaa
Karfin mu ya kasaaaa
Wayon mu ya kasaaaa
Uba a hanu ka muke
Uba a hanu ka nake
A hanu ka nake
Yi nufin ka a kai na
Uba a hanu ka muke
A hanu ka muke
Yi nufin ka a kan mu
Ajiya ta ya na hanu ka
ya uba yi yadda ka ke so dani
Raina na hanun ka mai iko
ja muje domin ni naka ne
Raaaaaaaaaraaaaa
Uba a hanu ka nake
A hanu ka nake
Yi nufin ka a kai na
Uba a hanu ka muke
A hanu ka muke
Yi nufin ka a kan mu
Yi nufin ka akai na
Yi nufin ka akan mu
Yi nufin ka a kai naaaaaaaaa
Yi nufin ka a kan mu
Uba a hanu ka nake
A hanu ka nake
Yi nufin ka a kai na
Uba a hanu ka muke
A hanu ka muke
Yi nufin ka a kan mu
Written by: Samuel Moses Bala
instagramSharePathic_arrow_out