Featured In

Lyrics

Verse 1: Uba na duba sama da kasa
Naga abubuwan da kayi, na kuma duba cikin rayuwata naga alherinka
Ubangiji mai Iko yesu na gode
Ubangiji mai Iko uba na gode
Chorus : Godiya ne na kawo
Sujada ne na kawo
Na kawo a gabanka yesu na gode
Verse 2: Kaine masoyi na
Ka share hawaye na
Ka bani sabon rai
Ka bani warkaswa
Salama da farin ciki uba na gode
Salama da farin ciki yesu na gode
Bridge : I am nothing without you
I'm nothing without you (2x)
Intelute: we gonna give God thanks and praise from inner we soul to the outside
For the good things He's done to us
Written by: Dr Kambs
instagramSharePathic_arrow_out