Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
SUKZYAFRICA
SUKZYAFRICA
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Kizz Daniel
Kizz Daniel
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Makesense
Makesense
Producer

Lyrics

(Cough)
Alright, go!
Somebody call 911 yeah
Kin sace zuciya (wayyo)
Kin sace zuci
Na fada rigiyar soyayya saboda ke
Ance man 'wanene?'
Nace 'iye'
Ance man 'minene?'
Nace 'iye'
So ne
So ne
So ne wayyo so ne
So ne
So ne
So ne wayyo so ne
So ne
So ne
So ne wayyo so ne
So ne
So ne
So ne wayyo so ne
Maganganu suna tayi
Gulma ma suna tayi
Na toshe kunnuwa
Na rufe idanuna
Banajin kowanene
Bani gani kowa sai ke
Wayyo
Wayyo, na bani ukku
Kin sace zuciya (wayyo)
Kin sace zuci
Na fada rigiyar soyayya saboda ke
Ance man 'wanene?'
Nace 'iye'
Ance man 'minene?'
Nace 'iye'
So ne
So ne
So ne wayyo so ne
So ne
So ne
So ne wayyo so ne
So ne
So ne
So ne wayyo so ne
So ne
So ne
So ne wayyo so ne
Sabodake nai kewa
Saboda ke ne gatana
Saboda ke nayi soyayya
Sai na fada so
Kin sace zuciya
Kin sace zuci
Na fada rigiyar soyayya saboda ke
Ance man 'wanene?'
Nace 'iye'
Ance man 'minene?'
Nace 'iye'
So ne
So ne
So ne wayyo so ne
So ne
So ne
So ne wayyo so ne
So ne
So ne
So ne
So ne
So ne
So ne
So ne
So ne
Somebody call 911 yeah
You know the vibe
Hahha Allah shirye ka
Written by: Kizz Daniel, Suleiman Musa
instagramSharePathic_arrow_out