Lyrics
Prince production
Kamar da wasa
Kaunar ki ta shige ni
Ban an kare ba
Sai sanda kinka barni
Yanzu zan miki kauna
Da baki taba gani ba aini
Na shiga kyewa
A chan sa in da kinka barni
Yanzu ban kula mata
Ke dai na ba zuciya ta
Ko suna kauna ta
In sun ganki su basar
Sai su ce mani, "Musa ka kara rike ta da girma"
Su da kansu da sun ga yanda kike kauna ta
Kamar da wasa
Wasa
Wasa
Wasa
Kamar da wasa
Wasa
Wasa
Wasa
Kamar da wasa
Wasa
Wasa
Wasa
Kamar da wasa
Wasa
Wasa
A cikin soyayya
Babu abun mamaki
Akwai labari
Da zana naso in baki
Sanki da dadi
Kamar zuma alkaki
Babu kamar ni
Idan fa na same ki
Dubi munyi kama, kamar kara aka tsaga
Dolle ne na fada
Zuciya ta ban wasika
Sai baki ya fada
Da taimakon harshe ya furta
Zani so ki kula abun da zan ce
To ki duba
Sakon shi ne
I love you
I love you
I love you
I love you
I love you
I love you
I love you
I love you
Baby I love you
Love you
Love you
I love you
I love you
I love you
I love you
I love you
Wallahi kamar da wasa-wasa-wasa-wasa
Kamar da wasa-wasa-wasa-wasa
Kamar da wasa-wasa-wasa-wasa
Kamar da wasa-wasa-wasa-wasa
It's prince on the mix
Writer(s): Danmusa New Prince
Lyrics powered by www.musixmatch.com