Music Video

Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Last Smoke
Last Smoke
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Hamdan Danyaro
Hamdan Danyaro
Composer

Lyrics

Nima inaso inyi flexing
Amma babu dama
2k ce a raina shiyasa ka ganni inata rama
Aljihu ba sisi gashi ayyuka duk ba dama
Nayi baki nayi duhu kuma kaina ai ba suma
Akan wata yar 2k
Wai urgent 2k
To a bani urgent 2k
Nima in samu in dan warke
Nayi dare a gidan me taliya amma wai se wake
Baki duban ba
Hajia baki duban ba
A bani urgent 2k
Ataimaksn da urgent 2k
Aboki urgent 2k
I need urgent 2k
Plz hannuna bega kudi ba a zuban yan one one k
A aran ni ko 2k zuwa jimawa kafin na warke
Wasu yan one one k
My Gee i need just 2k
Inka turan 25 zasu kullan banki
Turan 2k
In kashh nee dakai nagode
kawai kaban one one k
A bani urgent 2k
Wasu yan 1 1k
Nayi baki nayi duhu
I just need something just for the gooodo wo wo
For the gooodo wo wo
Shys nace ku bani 1k in ban samu dama na 2k ba
Call me that wanna person we go Go out beyofa hustle ba
This thing will never stress me in bazaka cemin inje in dawo ba
A bani urgent 2k
Ataimaksn da urgent 2k
Aboki urgent 2k
I need urgent 2k
Plz hannuna bega kudi ba a zuban yan one one k
A aran ni ko 2k zuwa jimawa kafin na warke
Wasu yan one one k
My Gee i need just 2k
Inka turan 25 zasu kullan banki
Turan 2k
In kashh nee dakai nagode
kawai kaban one one k
A bani urgent 2k
Wasu yan 1 1k
Written by: Hamdan Danyaro
instagramSharePathic_arrow_out