Top Songs By Danmusa New Prince
Similar Songs
Credits
PERFORMING ARTISTS
Danmusa New Prince
Performer
Lyrics
An ce, "Ido ne kofar zuciya"
Ni ko nace, "Tsaya"
Ko ba ido so na shiga
Zuci ya kewaya
Shi so ruhi ne dashi
Kira shi da yanayi
Makaho ma na nan dashi
Kuma babu ido garai
Kamar kayi imani a ce jikin ka da hankali
Yanayi ke gwada hankali ga mai shi inda shi
So don Allah shine so ba son zamani ba
Dama baka gane wai wake son ka da gaskiya ma
Ammah in kayi dacen so baka shan wuya ma
Domin wasu wai sun ce so shine rayuwa ma
So ma suna ne kawai akwai shi a ko'ina
Soyayyar ce gaskiya samun ta yake wuya
Akwai fake itama na kula domin wasu na saya
Kauna ce ba a saya matukar in ta shiga
Kaunar ma ta gurin uwa ita ke karko ashe
Kowa rassa mahaifiya abin ayi tausayi
In ko tana nan duk ku ji wata dama ce ashe
Aljannah take lahira duniya kuma arziki
Domin kusan darajar uwa aka kago Maryama
Aka sa mata kun faya kun mamakin haihuwa
Ta haifi Isa Almasihu babu aure ba uba
Kai Allah ya daukaka
قُلْ هُوَ اللَّهُ أَحَدٌ
So don Allah shine so ba son zamani ba
Dama baka gane wai wake son ka da gaskiya ma
Ammah in kayi dacen so baka shan wuya ma
Domin wasu wai sun ce so shine rayuwa ma
Lyrics powered by www.musixmatch.com