Lyrics

Hallelujah!
You are God and God alone...
Gagara misali
Idan ya Gagara
Ba Za ya Gagara da kai ba
Oh..oh... Gagara misali
Idan ya Gagara
Ba Za ya Gagara da kai ba
Oh oh oh
Gagara misali ne kai
Idan ya Gagara
Ba Za ya Gagara da kai
Oh..oh..Gagara misali
Idan ya Gagara
Bai taba Gagara da kai ba
Gagara misali
Idan ya Gagara
Ba Za ya Gagara da kai ba
Gagara misali
Idan ya Gagara
Ba Za ya Gagara da kai ba
Gagara misali
Idan ya Gagara
Ba Za ya Gagara da kai ba
Gagara misali
Idan ya Gagara
Ba Za ya Gagara da kai ba
Idan ya Gagara ma mi
Ba Za ya Gagara da kai
Idan ya Gagara ma bokaye
Ba Za ya Gagara da kai ba
Idan ya Gagara ma pastoci
Bazaya Gagara da kai ba
Oh..oh.. Idan ya Gagara ma likitoci
Bazaya Gagara da kai ba
Karbi yabo oh oh oh
Muna ma ka godiya
Karbi yabo oh oh oh
Muna ma ka godiya
Hallelujah…
Muna ma ka godiya
Muna ma ka godiya
Muna ma ka godiya
Muna ma ka godiya
Muna ma ka godiya
Muna ma ka godiya
Gagara misali
Idan ya Gagara
Ba Za ya Gagara da kai ba
Gagara misali
Idan ya Gagara
Ba Za ya Gagara da kai ba
Gagara misali
Idan ya Gagara
Ba Za ya Gagara da kai ba
Gagara misali
Idan ya Gagara
Ba Za ya Gagara da kai ba
Ya Yesu.. Gagara misali
Idan ya Gagara
Ba Za ya Gagara da kai ba.
Written by: Stephen Markus Shekwoagu
instagramSharePathic_arrow_out