Featured In

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Abdul D One
Abdul D One
Songwriter

Lyrics

Nayi kallo guda, da ganinki mosiyiya
So yayi tambari, a birnin zuciya (ah-ah, ah-ah)
Nayi kallo guda, da ganinka masoyina
So yayi tambari, a birnin zuciya (ah-ah, ah-ah)
Kin alkawari, cika shi hakan ne fari
Duk mai hankali, bai kyarar dan almajiri
Kowane dan adam, Allah ya sa masa nazari
A tafin hannu, kowa an masa tambari
Kallo guda nayi miki
Kinka jani zuwa cikin gidanki (masoyiya)
Masoyiya
Zamani, riga ake kira
Ni da kai mun taka gangara
Kasa a zuciya, kai nake jira
In ganka gefe, wa zani hantara
Lokaci yazo namu ni da kai
Mu adana, kar ya wuce ya barmu cikin danasani (hmm danasani)
Kallon kallo, shi muke yiwa juna da can
A yanzu kuma munyi nisa ba'a kwatance can-can
Mun hadu tsaf, soyayyarmu tayu acan-acan
Babu ruwanki da wancan nine kalli can
Soyayya tayi nisa
Na ruga biyoni baya
In kai kayi sammako a hanya, can muka kwana (ahh)
Tuwo sunansa tuwo, ba'a chanza masa suna
Juma'a mai kyawu, laraba zata nuna
Kalma maikyawu, na gyara magana
Asirinmu rufe, wa zaya tona
Kowace cuta, tanada magani (da magani)
Nayi kallo guda, da ganinki mosiyiya
So yayi tambari, a birnin zuciya (ah-ah, ah-ah)
Nayi kallo guda, da ganinka masoyina
So yayi tambari, a birnin zuciya (ah-ah, ah-ah)
Written by: Abdul D One
instagramSharePathic_arrow_out