Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Son of Jigawa
Son of Jigawa
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Aminu Haruna
Aminu Haruna
Songwriter
Muhammad Shehu Madugu
Muhammad Shehu Madugu
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Echo Beatz
Echo Beatz
Producer
DM OFFICIAL
DM OFFICIAL
Producer

Lyrics

Madox
Son of Jigawa
Tall Black Boy
Abin yayi kyau
(Royal on the mix)
(Yane?)
(Yane?)
(Yane?)
Ina son kudi ammah banson yin aiki
Ina son abinci ammah banson yin girki
Ina son mota ammah banson yin tuki
Kana son girma ammah fah baka da kirki
Kai, ina, ina ina, ina, ina, ina, ina, ina, ina zamu je?
Ina, ina ina, ina, ina, ina, ina, ina, ina, dawa zamu je?
(Ina zamu je? Duniya)
(Dawa zamu je? Wanda ya shirya)
Ina son aure, ammah matan yanzu sai a hankali (toh fah)
Ina son gayu, ammah ban son wanki (kai)
Tana son party, ammah bata da kaya
Suna son posting, ammah basu da data
Yi mana kan kara muma na rodi
Mun shiga makiya duk sunyi tsit
Ni da Madox mu kwace masu tricks
Zallan iya ne ba wani tricks
Tana son dinner, ammah bata da anko
Ina son dreadlocks, ammah matsalan kan ne kwando
Ina son kudi ammah ban son yin aiki
Ina son abinci ammah ban son yin girki
Ina son mota ammah ban son yin tuki
Kana son girma ammah fah baka da kirki
Kai, ina, ina ina, ina, ina, ina, ina, ina, ina zamu je?
Ina, ina ina, ina, ina, ina, ina, ina, ina, dawa zamu je?
(Ina zamu je? Duniya)
(Dawa zamu je? Wanda ya shirya)
Ina son yin wanka ammah bana son wanke baki
Ina son mata ammah banson kashe kudi
Ina son sake fuska ammah bana son raini
Ina son caji ammah banson shan komai
Mun san da wuyan biri muke daure shago
Shege shi mugu mu zaiyi wa aikin shago
Ina son sirri bana son gulma
Suna son cin banza ammah basa so ku ci su
Ina son kudi ammah banson yin aiki
Ina son abinci ammah banson yin girki
Ina son mota ammah banson yin tuki
Kana son girma ammah fah baka da kirki
Kai, ina, ina ina, ina, ina, ina, ina, ina, ina zamu je?
Ina, ina ina, ina, ina, ina, ina, ina, ina, dawa zamu je?
(Ina zamu je? Duniya)
(Dawa zamu je? Wanda ya shirya)
Abin yayi kyau
Written by: Aminu Haruna, Muhammad Shehu Madugu
instagramSharePathic_arrow_out