Top Songs By solomon lange
Credits
PERFORMING ARTISTS
solomon lange
Performer
COMPOSITION & LYRICS
solomon lange
Songwriter
Lyrics
Alherin Ubangijina
Abin mamaki ne
Yesu ya ba da jininsa
Fansan ʼyan adam
Tun ranar da na tuba fa
Alherinsa na nan
Alherinsa zai bi da ni
Dukan rayuwata
Everywhere that I go, everything that I do
Alherinsa na nan
Everywhere that I go, everything that I do
Alherinsa na nan
I will not be afraid, I will not be ashamed
Alherinsa na nan
I will not walk alone, I will never walk alone
Alherinsa na nan
Yeh e yeh e yeh eh, eh,
Eh, yeh e yeh oh oh, na, na
Alherin Ubangijina
Abin mamaki ne
Yesu ya ba da jininsa
Fansan ʼyan adam
Tun ranar da na karbe shi
Alherinsa na nan
Alherinsa na tare da ni
Dukan rayuwata
Everywhere that I go, everything that I do
Alherinsa na nan
Everywhere that I go, everything that I do
Alherinsa na nan
I will not walk alone, I will never walk alone
Alherinsa na nan
I will not be afraid, I will never be ashamed
Alherinsa na nan
Ubangiji makiyayina ne
Ba zai rabu da ni ba
Ubangiji makiyayina ne
Ba zai taba yasheni ba
Ba zai taba yasheni ba
Yeh e yeh e yeh eh, eh, eh
Everywhere that I go, everything that I do
Alherinsa na nan
Everywhere that I go, everything that I do
Alherinsa na nan
I will never be alone, I will never walk alone, yeah
Alherinsa na nan
I will never be afraid, I will never be ashamed
Alherinsa na nan
Alherin Yesu Chisti, kaunar Allah uba, zumuntan Ruhu-maisarki
The grace of God is my advantage
The hand of Elshaddai is my help
He will not forsake me, no no
Alherinsa na nan
The God that raised Jesus from the dead, is in me
I worship him
Surely goodness and mercy shall follow me
All my days
I will dwell in his presence
All the days of my life
Written by: solomon lange