Music Video

Featured In

Credits

COMPOSITION & LYRICS
ibrahim rufai
ibrahim rufai
Songwriter

Lyrics

Sunana Deezell
DJ AB ne
Is about time yʼall mother fuckers know about this gem
Playing, roll it one more time
Bad boy, ba na ji
Dem dey talk
Amma bana ji
Ni ba kurma ba ne
Amma ba na ji
In abincin babu nama, bana ci
Bana ji, bad boy, bana ji
Bana ji bad boy, bana ji
Ba na jin magana
Ba na jin magana
Bana ji
To, ga shi na zo suna kasa muna hazo
Dole in balaʼi because lokaci na ya zo
In time, ban latti, fresh boy ban datti
Mess with the boy to za ka gamu da ƙatti
Najeriya an sanni a kowane barayi
Copy-copy most of these rappers are barayi
Mu muka fara yi kafin suka fara yi
Yanzu ga shi nan ma ai za mu ƙara yi
To na yi zafi kamar ruwan da aka dafa
Da kai nai ma rappers da yawa kafa
Yo! how far na me dey run the town fa
Sarki in na shigo you must bow down fa
On kamar socket ga kuɗi cike da bucket
Ina ta zuwa can sama kamar rocket
Rap fuck it, cloth rock it
Zuba nake ta yi kamar ruwan famfo a bucket
Bad boy, bana ji
Dem dey talk
Amma ba na ji
Ni ba kurma ba ne
Amma bana ji
In abincin babu nama ba na ci
Bana ji, bad boy bana ji
Bana ji, bad boy bana ji
Ba na jin magana
Ba na jin magana
Bana ji
Better come boy and see my convoy
Mommy knew I was gonna make it since I was a bon boy
Yaron ba irin shi, Yes I am killing shit
Babe suna marmarina, kamar kilishi
A song without me, indomie without the seasoning
Wannan shi ne verbal har da quantitative reasoning
Am fistling any rapper that's not listening
Got too many verse i think I should be in prisoning
Yeah! waye ya ce ma wasa nake
Cinye rappers nake steady kai ka ce gasa ake
Baba ka ga sai gatsa nake
Yanzu ma ka ga gyatsa nake
I don't give a fuck, I can only give a ludayi
ʼCause na ga suna sha su kadai ne ke da kwadayi
Ni fa ina hannun 'yan mata ne kamar lalle
Yadda suke karban sha daya na sai kace Bamalle
Bad boy, ba na ji
Dem dey talk
Amma bana ji
Ni ba kurma ba ne
Amma ba na ji
In abincin babu nama, bana ci
Bana ji bad boy, bana ji
Bana ji bad boy, bana ji
Ba na jin magana
Ba na jin magana
Bana ji
Written by: ibrahim rufai
instagramSharePathic_arrow_out