Testi

Double o Wai menene yaji su Ebada Badder than them Baka da kudi aka karbi maka girl (Ciwonshi) In gurgu ya karbi maka girl (Ciwonshi) In mai doro ya karbi maka girl (Ciwonshi) Balanta kana sonta (Ciwonshi) Baka da kudi aka karbi maka girl (Ciwonshi) In gurgu ya karbi maka girl (Ciwonshi) In mai doro ya karbi maka girl (Ciwonshi) Balanta kana sonta (Ciwonshi) Inka gansu zuwa (Ciwonshi) Balanta sunyi ado sunyi kyau (Ciwonshi) In ka kira wayanta (Ciwonshi) In ta gani bata doka ba (Ciwonshi) In kai bashi kanta (Ciwonshi) In kaga wani ke dokan ta (Ciwonshi) In kasayi awara (Ciwonshi) Takai wa wani shege sukaci (Ciwonshi) In kasaye mata mai(Ciwonshi) Tai kyau kaga wani ke kasa kai (Ciwonshi) Domin taga kudi (Ciwonshi) Wai wuyana kaman kulkuli (Ciwonshi) Baka da kudi aka karbi maka girl (Ciwonshi) In gurgu ya karbi maka girl (Ciwonshi) In mai doro ya karbi maka girl (Ciwonshi) Balanta kana sonta Baka da kudi aka karbi maka girl (Ciwonshi) In gurgu ya karbi maka girl (Ciwonshi) In mai doro ya karbi maka girl (Ciwonshi) Balanta kana sonta Eh Chairman nemi kudi motanka nei kafanka tsaya gefe iphone six ya wuce tun 196 Iphone 14 ke duka iphone ke yanka Masu ganin katara suna mayanka In wukanka naci kadinga yanka Kaya ya cika a sinfa Baka da kudi aka karbi maka girl (Ciwonshi) In gurgu ya karbi maka girl (Ciwonshi) In mai doro ya karbi maka girl (Ciwonshi) Balanta kana sonta Baka da kudi aka karbi maka girl (Ciwonshi) In gurgu ya karbi maka girl (Ciwonshi) In mai doro ya karbi maka girl (Ciwonshi) Balanta kana sonta Ta fara finai finai (Ciwonshi) Kaji sarauniyata ne Abale (Ciwonshi) In kakawo lefe (Ciwonshi) Akace maka ya rame (Ciwonshi) Kace mata ta tsaya nan (Ciwonshi) Kafin ka dawo kaga ta ware (Ciwonshi) Ka sai mata ruwan zam zam (Ciwonshi) Kozo ka iske tana shan Codeine (Ciwonshi) In tace maka ta iya jirki (Ciwonshi) Ta sanya maka sikari a miya (Ciwonshi) Inta follo maka (Ciwonshi) Koh wani dare tana maka aniya (Ciwonshi) Eh Chairman nemi kudi motanka nei kafanka tsaya gefe iphone six ya wuce tun 196 IPhone 14 ke duka iphone ke yanka Masu ganin katara suna mayanka In wukanka naci kadinga yanka Kaya ya cika a sinfa Ciwonshi Ciwonshi Ciwonshi Ciwonshi Eh Ciwonshi Wallah Ciwonshi Ciwonshi Ciwonshi
Writer(s): Yussif Awudu Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out