Video musicale
Crediti
PERFORMING ARTISTS
Khala
Performer
Hamza aliyu shehu
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Hamza aliyu shehu
Songwriter
Testi
So cuta ne
So cuta, so cuta
So cuta ni nayi gamo
Duk yan mata ke nafi so
Mun dade dake muna yin so
Gashi lokacin aurenki ya isko
Ban nida sisi banda kobo
Dama ki jira ni hakan zan so
Nasan kuma kema hakan zaki so
Amma iyayen ki sunce min "no"
Da a wanan rayuwa bakada shi
Babu mai baka gwanda ma ka tashi
Ka nemi na kanka in kuwa kaki
Ayi a gaban ka
Dan kuwa ni so yayi mini tarko
Babu tasa ni zan zama da kallo
Ina zan sa kaina?
A soyayya, yaya
Kin min kamun sarkakiya
Ban iya juriya, yaya
Kin sace mun zuciya
A soyayya, yaya
Ka mun kamun sarkakiya
Ban iya juriya, yaya
Ka sace min zuciya
Nima so cutane nayi gamo
Duka samari kai nafi so
Mun dade dakai muna yin so
Gashi lokacin aurena ya isko
Iyayena sun ce ka fito
Bakada halin da zaka fito
Dan tani na jira ka hakan zan so
Toh amma iyayena sunce min "no"
Da a wanan rayuwa bakada shi
Babu mai baka gwanda ma ka tashi
Nemi na kanka in kuma kaki
Ayi a gaban ka
Dan kuwa ni so ya min tarko
Rashin ka zai sani zama a tarko
Ina zan sa kaina?
Dan a soyayya, yaya
Ka mun kamun sarkakiya
Ban iya juriya, yaya
Ka sace mun zuciya
A soyayya, yaya
Kin min kamun sarkakiya
Ban iya juriya, yaya
Kin sace mun zuciya
A soyayya, yaya
Ka mun kamun sarkakiya
Ban iya juriya, yaya
Ka sace mun zuciya
A soyayya, yaya
Kin min kamun sarkakiya
Ban iya juriya, yaya
Kin sace mun zuciya
So cutane
So cuta, so cuta
So cutane
So cuta, so cuta
Writer(s): Hamza Aliyu Shehu
Lyrics powered by www.musixmatch.com