Lyrics

Dan Musa yazo da waka (Bayo) Ina zuwa Ba bata lokaci rabin awa (rabin awa) Muyi magana, da fari in miki sallama Ki kula ni man, na miki ne koko banyi ba? Dana ankara, sai naga itama fah na mata Ganin ki nayi bana Kuma zan so ki kaini gida Don inje in kalli yan'uwa Toh su ganni in gan su, mu san matsaya Kudin ki zana biya Ko gobe ne da sassafiya Raba goro mu san falala Wayyo ni soyayyah ruwan madara Daga wasa sai naji na fada Zuciya kuma ta koka Ciki kaman an sa sarka, haaa ah-haa Ganin ki ni kuma na saba A kan ki nayi ta aron jamfa Duk lokacina na bata, haa ah-haa Ni banzo da aboki ba Bare kice mini nayi karya In na fada miki suna na Karki yarda kice a'ah Banyi kama da kazami ba Naga kina kuma kallo na Don Allah karda ki ja baya Karki kori batun Musa Fada min in baki so na In san ya zan da raina In san inda zan kama Dadai so ne ki bani kauna Na ji wasu sun ce muna kama Kema kin ji yarinya fada Kinsan ita soyayyah-kauna Ke sawa a biye zuciya Karki karaya don Allah kula, wayyo Ganin ki nayi bana Kuma zan so ki kaini gida Don inje in kalli yan'uwa Toh su ganni in gan su, mu san matsaya Kudin ki zana biya Ko gobe ne da sassafiya Raba goro mu san falala, wayyo ni soyayyah ruwan madara Daga wasa sai naji na fada Zuciya kuma ta koka Ciki kaman an sa sarka, haaa ah-haa Ganin ki ni kuma na saba A kan ki nayi ta aron jamfa Duk lokacina na bata, haa ah-haa (Bad mix)
Writer(s): Musa Muhammad Dan Musa Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out