Kredity

COMPOSITION & LYRICS
Umar m lawal zamangaa
Umar m lawal zamangaa
Songwriter

Texty

Dariya 'kawaye na suke in nayo labarin nan Ance mafarin so bai tabbata kar na 'kara batun wannan Amma raina ni na gazkata akwaika zahiri kenan Zan bika da soyayya, kabini da 'kauna Inata mafarkin so, wai yaushe zan farka Zan bika da soyayya, kabini da 'kauna Inata mafarkin so, wai yaushe zan farka Umm yaushe zamu hadu? Zuciya ta ta gaza jurewa Gun mafarki inna ganka ko kadan bansan farkawa Rabbana amsa min gareka kadai zan rokawa Ka cika mani burina da mai sona muyi ganawa
Writer(s): Umar M Lawal Zamanga Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out