Lyrics

Nasan kasan fuskar sa (kai wa?) Gwaska Tsun-tsun, tsun-tsun soyayya, soyayya ni dake Soyayya ni dake Mun zarce hanta da inji Kyautatawa tausayi Gamon jini duka sun hadu Soyayya ni da kai Mun zarce hanta da inji Kyautatawa tausayi Gamon jini duka sun hadu Gamon jini, soyayya ce akayi wa kirari Dani dake kanshi mun hadu Ba ruwan ta da kyau koko muni Kun ji tsari, daga zuciya ne ba gudu Ko ta'ina kin sarkake Ba yanda zanyi in farrake Ko'ina naje dole sai dake Kina jiki na da'iman Kalmomin so in na furta ta cikin baki na Ka sani sako ne na zuciya Tambaya in an min "mai yasa na saka ka cikin rai na?" Domin kana da kyan halayya Kana fada mini gaskiya Ka cire karya a zuciya Akan ibada ka tsaya Sannan kuma ka nuna juriya Nan-nan-nan-nan Kinga mafarki yayi kamar gaske Ba hakkun bane Kan ki nayo don so ya zamo gaske In nayi hakan zanyo murna take Don ba sharri bane Munyo aure ciki dani dake Ranar da nake jira Duka masoya in tattara Za'ayi ruwa har da kankara Farin cikin mu dole zai dadu Ka iya baro labari Wanda suke sa annuri Idan da cuta kai ne magani Zuci ta garwashi ruri Don kuwa kayo tasiri Soyayya ka gama dani Ina ta guje-guje Na rasa shin ina zana je Kira ni kace min "inzo muje" Zan bika mu zauna da'iman Soyayya ni dake (Soyayya ni da kai) Mun zarce hanta da inji (Mun zarce hanta da inji) Kyautatawa tausayi (Kyautatawa tausayi) Gamon jini duka sun hadu (Gamon jini duka sun hadu)
Writer(s): Andy Sheppard Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out