Credits
COMPOSITION & LYRICS
MUSA SHAFFA AKILAH
Songwriter
Lyrics
Ehu!
Morell
Nagode
Eh yeah, Dangata na son ki
Gata, Dangata na son ki
Dangata na son ki
Gatan yar gata
Yaya na zo na gan kanwar ka
Ya ce, "Dan gata shigo da talakma ka" (Takalamn ka)
Ai ganin ka gidan mu ni ko nayi murna
Bara a kira Habiba dai tazo mu dan tautauna
Ai dai ya so tayi aure dole
Ita kuma ta ce, "Sai da kai dole"
Maza ka je ka kawo goro gida na
Ka je ka kawo goro gida na
Haba yarinya zo mu je
Aure da ni da ke
Tunda Allah ya bani ke
And I go marry you today-today
Aure yarinya zo mu je
Allah ya ba ni ke
Aure da ni da ke
Allah ne ya hada ba mai rabawa
(Allah ne ya hada ba mai rabawa)
Aiye nanaye aure a dinga yaba wa
Ai ni godiya nake
A jihar soyayya nan muke
Duk matan duniya kin buge
Yarinya lale balarabiya
Sarauniya da lullubi
Kuma ga goshin walkiya ta ke
For the rain I'll be your umbrella, umbrella, ela
O yarinya zo matso kusa give me love
O yarinya zo kusa I go give you love
O yarinya zo matso kusa give me love
O yarinya zo kusa I go give you love
Haba yarinya zo mu je
Aure da ni da ke
Tunda Allah ya bani ke
Girl I go marry you today-today
Aure yarinya zo mu je
Allah ya ba ni ke
Aure da ni da ke
Zo mu je
Kai, kai, kai, kai, kai, kai
Allah ne ya hada ba mai rabawa
Allah ne ya hada ba mai rabawa
Nagode
Nagode
Writer(s): Tammi Yakubu, Morell
Lyrics powered by www.musixmatch.com