Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
A Yunus
A Yunus
12-String Acoustic Guitar
COMPOSITION & LYRICS
Sani Yunusa
Sani Yunusa
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Musax Beat
Musax Beat
Executive Producer

Lyrics

(Musax)
Ahh yar charas
Ahh dan charas
(Musax Beats)
Adon ki yayi don a gari shi ake ta yayi
Shigar ki tayi kyau tako dab dani na kalla
Adon ka yayi don a gari shi ake ta yayi
Shigar ka tayi kyau tako dab dani na kalla
Dagwas-dagwas gwana ta mai kyan da ba irin ta
Fafes-fafes jikin ki a ko yaushe ba kazanta
Charas-charas mai kyawun tafiya na mori mata
Kayan da kin ka sa ko'a ina ana ta shela
Kai kamshi kawai kake naji jikin ka da turare
Mai kyan suffa da wanka mu cancare a tare
Ango za a kira ka randa nabi sahun amare
Yadi da shadda na maka kyau inka sanya hula
Ayye duniya dadi
Zaman duniya da dadi
Ba don munafukai ba
Ba don munafukai ba
Ba don masu sa ido ba
Ba don masu sa ido ba
Muyi ado mu sanya kaya
In munyi sai muyo musaya
Zan ankare don kar nayi kuskure
Kaine uwa, kaine uba
Kaine dan uwa
Mai maye gurbin kawa
Zo guna mijina mai koren damuwa
Indai dakai, zan more rayuwa
Tunda kana yi mini son da baya kidayuwa masoyi
Ahh, masoyi
Ahh, masoyi
(Mix)
(Musax mix)
Written by: Sani Yunusa
instagramSharePathic_arrow_out