Music Video

Garzali Miko - Fatima (My latest Hausa song 🎵)
Watch Garzali Miko - Fatima (My latest Hausa song 🎵) on YouTube

Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Garzali Miko
Garzali Miko
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Garzali Miko
Garzali Miko
Songwriter

Lyrics

Da soyayyar ki nake kwana
Da soyayyar ki nake tashi
Kin zama mani aya
Mai so ba shi ganin laifi
Dan idon ya toshai
Da soyayyarka nake kwana
Da soyayyar ka nake tashi
Ka zamai mini aya
Mai so ba ya gannin laifi
Dan idan ya toshai
Ahh toshai
Kaunar ki ta shigan
Zuciya mai farin jini
Mu gangara a tare mu jera mu hau tudu
Sannu sannu ba gajiya
Tunda ba gudu
Wani ya sani kyakkyawa
Mi tafiyar cikin kawa
Ke zaki jefe min kyewa
Mun hada kan mu muna soyayya wasu wai sun kushai
Da kai nake chike gurbi nayi ma maraba
Tafiyar ka na shige
Ta kitse damu bazan aje ba
Idan ka sani nai maka
Komai bazan gaza ba
Naji ka kwarai gurin kallo
Zaka ga sallo a gun kallo
Da ka dan tabo ni zan bullo
Bani gannin laifin ka masoyi na
Idon ya toshai
Ahh, ya toshai
Dada soyayyarki nake numfashi
Kin zame mani aya
Batun lamari na
Kin mini komai kin hana na ji kunya
Ga ragama ta rike ta hannu karki yarda na juya
Tunda kin kwarai a soyayya
In na rasa ki abar kauna
Hankali zai tashi, ahh ahh
Idan na tashi ban ganka ba damuwa nake
Bugu na zuciya
Written by: Garzali Miko
instagramSharePathic_arrow_out