Similar Songs
Credits
PERFORMING ARTISTS
Garzali Miko
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Garzali Miko
Songwriter
Lyrics
Mayco productions
Ashe so yana da rana
Wanda kakeso zai maka rana
Idan dai da ke a gefa na
Komai sai yazo da sauki
Ashe so yanada rana
Wanda kakeso zai maka rana
Idan har da kai a gefe na
Komai sai yazo da sauki
Ashe so yanada rana
Wanda kakeso zai maka rana
Idan dai kina a gefa na
Komai sai yazo da sauki
Idan za a bani ke
Ba abun da zai kara tsorata ni
Idan kuma nasamu damar samun ki
In zaki tuntuba ni
Zuciya ta, ta daina rauni
Rabin jikin ki ne ni
A sashe na kyautata man
Ke kika dau mataki ahh
Ehh komai a lokachi yake zuwa min idan da kai
Idan ana bukatar farinciki na a bani kai
Buri na yanzu kowa ya ankara an sani ni da kai
Nasan akwai rana tana zuwa
Garai ni zaka zam mini mallaki
Ranar biki da ni
Da ke masoya tana zuwa
Allah ya kaddaramana dani da kai sai dai mutuwa
Kullum farinciki da nishadi ke kara hawhawa
Ka zama ginshiki a guri na mai bani garkuwa
Idan kina gaba na sai naji komai yazo da sauki
Zanyi yadda zanyi ka samu sukuni ko a mafarki
Zahiri da badili ke zaki tallafa min Habiba
Ya Habiba
Mix Mc
Written by: Garzali Miko