album cover
Kece Dai
1,386
Pop
Kece Dai was released on February 14, 2025 by MG BOY RECORDS NIGERIA LIMITED as a part of the album Farkon Kauna
album cover
Release DateFebruary 14, 2025
LabelMG BOY RECORDS NIGERIA LIMITED
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM100

Lyrics

Mai salati on the beat
Koh bayan babu ni a raye
Da zuciyata da taki sun zam tagwaye
Muna soyayya dani dake fin kawaye
Na saka kauna a zuciya ba alaye
Kece zabin danayi tun gani raye
Jijiya da jini kaunarki tabi kan in sani
Babu ji da gani nidai a sanki nafi wani
Kece ta farko
Kece ta karshe
Kece a zuci tun farko
Zabin danayi yau gashi ya dade har zuci har yayai karko
Ko-oo-oo, soyayya kin bani
Kece dai kace dai, kece (a zuci tun farko)
Kece dai kace dai, kece (a zuci tun farko)
Kece dai kace dai, kece (a zuci tun farko)
Kece dai kace dai, kece (a zuci tun farko)
Ke na baiwa soyayya na zuciyata karba
Ke na baiwa soyayya na zuciyata karba
Zabin raina
Kece tawa
Zabin raina
Nidai kece tawa
Burin raina zan ganinki kusana daure
Ba don ke ba da soyayya bazan yi ta ba
Ba don ke ba soyayya da bansanta ba
Ba don ke ba koh hanyar bazan bita ba
Sone, sone
Kece dai kace dai, kece (a zuci tun farko)
Kece dai kace dai, kece (a zuci tun farko)
Kece dai kace dai, kece (a zuci tun farko)
Kece dai kace dai, kece (a zuci tun farko)
Ya zan iya soyayya in bada ke ba?
Bana jin wani sauti in ba naki ne ba
Ban fida rai ba, don ban yada ke ba
Kece zanai rayuwa ta
Mai fida mini damuwa ta
Kece sirrin zuciyata
Hanya mafita ta
Dake zanai rayuwa ta
Idan bake babu gata
Soyayya kin ban nasha
Kece dai, kece (soyayya kin ban nasha)
Zabina kece (soyayya kin ban nasha)
Kece dai, kece (soyayya kin ban nasha)
Zabina kece
Da badon ke ba wanene ni?
Bangane ba
In ba don ke ba wanene ni?
Written by: Abdulrahman Muhammad Garba
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...