Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Namenj
Namenj
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ademola Tarka
Ademola Tarka
Composer
hamisu said yusuf
hamisu said yusuf
Composer
Ali Jubril Namanjo
Ali Jubril Namanjo
Composer
PRODUCTION & ENGINEERING
Baaad
Baaad
Producer

Lyrics

[Verse 1]
Breakern waka ne
[Verse 2]
Baby ina kwana
Baby ina gajiya
Shin kin tashi lafiya
Rabin raina
[Verse 3]
Soyayya da kafiya
Nake mi ki kin jiya
Tabbas kin iya soyayya
Rabin raina
[Verse 4]
Dama da ke na fara haduwa da na yi aure tuntuni
Zama da ke akwai karuwa hakika ni kina burge ni
Dama da ke na fara haduwa da na yi aure tuntuni
Zama da ke akwai karuwa hakika ni kina burge ni
[Verse 5]
Wayyo
Soyayya na da dadi
Lobayya na da dadi
Amma da ke ta fi dadi
[Verse 6]
Wayyo
Soyayya na (Da dadi)
Lobayya na (Da dadi)
Amma da ke ta fi dadi wayyo
[Verse 7]
Dama za ki yarda da duk batunsa na soyayya ne
Ke ma ki amince da kuddirinsa na alkairi ne
Wanni tasiri ne
A zuciyarki ya zaune
Ya ba ki zuciya tai duka kyauta autar Mama
[Verse 8]
Zan so ki bi yarda
Ki gaya masa kin rage tsada
Ni batun na jaddada ki gwada min za ki mutunta
Ki dakata ki ji 'yan mata
A yau bikinku muke fata
Mun shaida kun zama 'yan gata
Ki tausaya masa 'yan mata
[Verse 9]
Kaunarki ta kama ni tun farko
Ni fatana ni da ke mu yi karko
Aurenmu da ni da ke yai karko
Mu haifi 'ya'ya masu albarka
[Verse 10]
Dama da ke na fara haduwa da na yi aure tuntuni
Zama da ke akwai karuwa hakika ni kina burge ni
Dama da ke na fara haduwa da na yi aure tuntuni
Zama da ke akwai karuwa hakika ni kina burge ni
[Verse 11]
Wayyo
Soyayya na da dadi
Lobayya na da dadi
Amma dake ta fi dadi
[Verse 12]
Wayyo
Soyayya na (Da dadi)
Lobayya na (Da dadi)
Amma dake ta fi dadi wayyo
[Verse 13]
Soyayya dadi
Soyayya dadi
Soyayya dadi
Soyayya dadi
Written by: Ademola Tarka, Ali Jubril Namanjo, hamisu said yusuf
instagramSharePathic_arrow_out