Top Songs By Hamisu Breaker
Similar Songs
Credits
PERFORMING ARTISTS
Hamisu Breaker
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Hamisu Breaker
Composer
Lyrics
Eh Ramla gimbiyar mata
Yau gare ki na zo
Dan aiken ki ne ni yau
Kar ki bani kanzo
Auwal naki ne
Ginshikin ki ne
Shi yace na gaishe ki kin ji gimbiya
Soyayya mai dadi ba tafi ta ku ba
Na yi bincike ban san kamar ku ba
Wani baza ya ja da iko na rabbi ba
Ra'ayinku ne so ko ba haka ba
Ni kuma kuna birgeni
Shiyasa ni na dunga tunani
Naga na gaida ku dan kun sa ni binciken fanni
Kauna ai da darar ma so
Ranar aurenku zana so
Nazo nasan da zakuso haka
Dole na dauki waraka
Da kalamnin aika sakon ka
Yaya na kayi mini komai
Zance na zan yi nayi mai-mai
Ramlat kauna zan fi so kiyi mai
So ya zama tsohon yayi
Sai ki shigo da sabon yayi
Ramlat Auwal ai naki ne
Ki bar kowa ki jingine
Kamar yau zai zama mijinki ne
Ramlat sa'ar na gareki ne
Biyayya baza'a fiki ba Ramlat
Mai hakuri ladabi yana gurin Ramlat
Mai natsuwa ilimi yana ga ke Ramlat
Kas da kai ita bata san ayo kwalla
Shi ya saba ya bashin zance
Ko da yaushe ambaton shi dai Ramlat
Ramlat kinyi sa'ar zuwanki duniya
Kin zamo zara hasken samaniya
Ramlat gun yayana kinfi 'yan mata
Ke yake so kin ga ke yaba komai
Kanki Auwal yanzu ya zamo jarmai
Sha yaki tunda son ki ya far mai
Son ki ya shiga zuciyar sa ya cin mai
Ramlat daure kar ki furta bankwana
Written by: Hamisu Breaker