Lyrics

Auta Waziri kuke ji malam It's your boy Feezy yeah Ahhhh Na yarda da ke Kin yarda da ni Kuma muna san junan mu, kowa ya sani Aa Aaah Ke kika ce kina so na Aaah Aaah Daga yau kin zamto tawa Na same ki Sai farin ciki Yau rana na murna ne, ku zo mu sha biki Aa Aaah Ni na ce ina sanki Aaah Aaah Daga yau kin shiga dakin ki Yelelelele, we are here to stay Party after party on the wedding day Yelelelele, we are here to stay Party after party on the wedding day Yeah Aa Aaah Ke kika ce kina so na Aaah Aaah Daga yau kin zamto tawa Jiki jini amma soyayyar ki ce cike da ni Fatana, ki kwanta barci ki tashi da ni Me yay saura? Ke ki kai alkawarin kula da ni Ko mai rintsi, ko mai wuya ko sauyin zamani Dan Allah duba, soyayya ce karba Kin san ita soyayya ciki ba yaro ba babba Batasan kaifi ba, batasan tsinin allura ba Kuma yaro bai san da wuta ba in bai taka ba Yelelelele, we are here to stay Party after party on the wedding day Yelelelele, we are here to stay Party after party on the wedding day Yeah Aa Aaah Ke kika ce kina so na Aaah Aaah Daga yau kin zamto tawa Sai inji wani dadi inna kalle ki Na gode wa Allah dana same ki Allah barmu tare (Ke kika ce kina so na) Allah barmun ke (Daga yau kin zamto tawa) Kin zamto tawa Yelelelele, we are here to stay Party after party on the wedding day Yelelelele, we are here to stay Party after party on the wedding day Yeah Aa Aaah Ke kika ce kina so na Aaah Aaah Daga yau kin zamto tawa Yeah
Writer(s): Abdulhafiz Abdullahi Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out