Top Songs By Kheengz
Similar Songs
Credits
PERFORMING ARTISTS
Kheengz
Performer
COMPOSITION & LYRICS
King Bawa
Songwriter
Haruna Abdullahi
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Mbeatz
Producer
Lyrics
Haba
YFK
Rawa suke kamar an zuba masu Karara
Karara-Karara-Karara-Karara-Karara-Karara
Rawa suke kamar an zuba masu Karara
Karara-Karara-Karara-Karara-Karara-Karara
Rawa suke kamar an zuba masu Karara
That one na your palava
Baby dance like hayin baraga
Emeka don reach Taraba, sai ya dawo-ya dawo da tsaraba
Abun ya jawo jaraba, kai'kayi suke Fatima goraba
From Minna down to Bangada
Rawa suke kamar an zuba masu Karara
Karara-Karara-Karara-Karara-Karara-Karara
Rawa suke kamar an zuba masu Karara
Karara-Karara-Karara-Karara-Karara-Karara
Rawa suke kamar an zuba masu Karara
Toh, harbai ta da uhmhum (uhmhum)
Kashe ta da ehh han
Wai, toh ki shigo na duba
Allah raban da motar da ba woofar
Du-Dum, Ji-Ji Dum-Dum
Muna cikin, ruwa tsundum
Du-Dum, Ji-Ji Dum-Dum
Muna cikin, ruwa tsundum
Karara, from Kaduna to Lagos to Calabar
Monday, Tuesday da Laraba
Monday, Tuesday da Laraba kai wa kike harara
Karara, from Kaduna to Lagos to Calaber
Monday, Tuesday da Laraba kai wa kike
Rawa suke kan an zuba musu Karara
Karara-Karara-Karara-Karara-Karara-Karara
Rawa suke kamar an zuba masu Karara
Karara-Karara-Karara-Karara-Karara
Rawa suke kan an zuba musu
Hola-Hola
Dawo baya, koh ka ja gaba
Hold 'am, Hold 'am if not this one go reach Canada
Abun na kaikayi
Abun na kai'kayi, koh ina-koh ina Wallahi!
Rawa suke kamar an zuba masu Karara
Karara-Karara-Karara-Karara-Karara-karara
Rawa suke kan an zuba musu Karara
Karara-Karara-Karara-Karara-Karara-karara
Rawa suke kamar an zuba masu Karara
Karara-Karara-Karara-Karara-Karara
Rawa suke kan an zuba musu Karara
Karara-Karara-Karara-Karara-Karara-karara
Rawa suke kamar an zuba masu karara
Yeah
Spark up the lighter
Wayyo!
Wayyo, na nan basu samu bah
YFK
DJ AB
Karara
Writer(s): Haruna Abdullahi, King Bawa
Lyrics powered by www.musixmatch.com