Lyrics

Maryama (Maryama) Wayyo Maryama (gani maryama) Maryama (Maryama) Sannu Maryam 'diya da haske Maryam 'diya da kunya Maryam mai kyan tarbiyya Maryama (Maryama) Wayyo Maryama (gani maryama) Maryam mariya Maryam Maryam 'diya da haske Juyo in ganki Maryam Maryam masoyiya ta Maryama Nice Maryama Maryama Nice Maryama Maryam karki gujeni Sam bayake gareni Mata sun mini muni In har naganki gabana Soyayyar ki kibani Domin in kece raini Ya zamto babu kamarni Soyayya in zarce tsara Maryama Nice Maryama Maryama Wayyo Maryama Komai kake bukata Zanyishi ba 'karanta Na tsaya cak jininda fata Domin inyi maka gata Ni ranka zan faranta Tunda dai mun samu fahimta Allah biyan bukata Alkairi na zuciya ta Maryam fara ga kunya Mai ladabi da biyayya Maryam mai kyan tarbiyya Banso ki juya baya Aurenki nina shirya Nasan baki bani kunya Mu fara sabuwar soyayya Idan anka 'daura aure Maryama Nice Maryama Maryama Nice Maryama Soyayyar mu gaskiya ce Da junan mu muka dace Aure zamuyo mu zarce Muzamto abin kwatance Ya Allah kasa dace A soyayya muyi tazarce Muyo aure munko dace Munyo dace da juna Duhu haske maganin shi Ya Allah samu cikin shi Akanka zana nuna kishi Kokuwa in harbo harsashi Zan ma kwalliya da 'kunshi In fesa turare mai 'kamshi Yazam mijina ba kamar shi Domin zan baka kulawa Maryam mariya Maryam Maryama 'diya da haske Juyo in ganki Maryam Maryam masoyiya ta Maryama Nice Maryama Maryama Nice Maryama
Writer(s): Ahmad Jamal Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out